An ruwaito cewa kasashen Saudiyya, Turkiyya da Pakistan sun gayyaci Iran shiga Yarjejeniyar Makkah, sabuwar kawancen tsaro da aka kafa a watan Agusta.
An ruwaito cewa kasashen Saudiyya, Turkiyya da Pakistan sun gayyaci Iran shiga Yarjejeniyar Makkah, sabuwar kawancen tsaro da aka kafa a watan Agusta.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyun PDP, NDC da APC a Akwa Ibom sun amince da Tinubu, Akpabio da Eno, tare da alkawarin samun kashi 100 na ƙuri’u a 2027.
Dan Majalisar wakilai na mazabar Kaduna ta Arewa, Hon. Bello El,-Rufai ya yi murabus daga kasancewarsa mamban jam'iyyar APC, ya koma ADC tare da yan Majalisa 2.
Wata kotun tarayya da ke Abuja za ta saurari karar da ke neman hana tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Kotun Abuja ta saka ranar 8 ga Mayu, 2026, domin sauraron ƙarar rikicin shugabancin ADC tsakanin David Mark da Nafiu Gombe, bayan hukuncin Kotun Ƙoli.
Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a gidsn tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan. Sun bukaci ya fito takara a babban zaben shekarar 2027.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce ya ji kiran matasa masu bukatar ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027, kuma zai tuntubi mutane kafin yanke hukunci.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima ya goyi bayan takarar Sanata Ahmed Aliyu Wadada a zaben gwamnan jihar Nasarawa a 2027 ya fadi haka ne a Nasarawa.
Jam'iyyar ADC ta sanar da cewa fitar Sanata Rabiu Kwankwaso da Peter Obi zai kara mata himma wajen samun nasara a zaben 2027 mai zuwa, David Mark ne ya fad haka.
Tsagin Tanimu Turaki ya yi ikirarin cewa Ministan Abuja, Nyesom Wike ya fara takaicin yadda shirinsa na hana tsaida dan takara a PDP ya rushe kafin zaben 2027.
Abdullahi Umar Ganduje, Malam Ibrahim Shekarau da sauran manyan APC sun raka Murtala Sule Garo ofishin mataimakin gwamnan jihar Kano da ya fara aiki.
Siyasa
Samu kari