Kungiyar Izala ta bayyana cikakken goyon baya ga matsayin Sheikh Jingir kan zaben 2027, tare da kira ga Musulmi su shiga siyasa cikin adalci da lumana.
Kungiyar Izala ta bayyana cikakken goyon baya ga matsayin Sheikh Jingir kan zaben 2027, tare da kira ga Musulmi su shiga siyasa cikin adalci da lumana.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyun PDP, NDC da APC a Akwa Ibom sun amince da Tinubu, Akpabio da Eno, tare da alkawarin samun kashi 100 na ƙuri’u a 2027.
Fasto Elijah Ayodele ya gargadi tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da ya yi taka-tsantsan kan batun tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu akalla mata har guda shida da suka nuna sha'awarsu ta fitowa takarar gwamna a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Magoya bayan Malam Nasir Ahmad El Rufai sun fara tara kudi da nufin saya masa fam din takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, sun hada Naira miliyan 45.
A labarin nan, za a ji cewa duk da rigingimun shugabanci da ya dabaibaye wani sashe na APC, jam'iyyar tana cinikin fam har ta tara sama da N4bn gabanin 2027.
Kwamitin tantancewa karkashin jagorancin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya fara tantance gwamnoni da sauran yan takara a Abuja.
A labarin nan, za a ji dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Adamu Atiku ya bayyana dalilin da ya sa ya amince ya fito neman takarar Sanata Adamawa ta Kudu a ADC.
Tsagin da jam'iyyar ADC da Nafiu Bala ke jagoranta ya bayyana cewa bai kamata jam'iyyar ta fara sayar da fom din neman takara ba. ya bukaci David Mark ya dakata.
Manyan 'yan jam'iyyar ADC na kasa, Atiku Abubakar, Rotimi Amaechi da Mohammed Hayatu-Deen sun saye fom din Naira miliyan 90 domin takarar shugaban kasa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya samu tikitin yi wa jam'iyyar APC takarar domin ya sake neman kujerar da ya ke kai a zaɓen 2027.
Siyasa
Samu kari