Kungiyar Izala ta bayyana cikakken goyon baya ga matsayin Sheikh Jingir kan zaben 2027, tare da kira ga Musulmi su shiga siyasa cikin adalci da lumana.
Kungiyar Izala ta bayyana cikakken goyon baya ga matsayin Sheikh Jingir kan zaben 2027, tare da kira ga Musulmi su shiga siyasa cikin adalci da lumana.
Masu ruwa da tsaki na jam'iyyun PDP, NDC da APC a Akwa Ibom sun amince da Tinubu, Akpabio da Eno, tare da alkawarin samun kashi 100 na ƙuri’u a 2027.
A yayin da ake tunkarar zabukan shekarar 2027, Legit Hausa ta yi nazari kan wasu gwamnoni da suka taba mika mulki ga mataimakansu bayan wa'adinsu ya kare.
Mai neman takarar gwamnan jihar Gombe karkashin inuwar jam'iyyar APC, Farfesa Isa Ali Pantami, ya yi gargadi ga jam'iyya mai mulki kan zaben 2027.
Ƙungiyar TMG ta soki kalaman Isa Ali Pantami kan zaben 2027, tana gargadin cewa irin wadannan furuci na iya haddasa tashin hankali da barazana ga dimokuradiyya.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya yi magana kan gudanar da zaben fitar da gwani. Ya bayyana cewa a shirye APC ta ke ta gudanar da zaben fitar da gwani na gwamna.
Tsohon babban lauyan gwamnatin tarayya kuma tsohon Ministan tarayya, Abubakar Malami, ya shiga takarar gwamnan jihar Kebbi a inuwar jam'iyyar ADC.
Sanata mai wakiltar Gombe ta Kudu, Anthony Siyako, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP mai adawa. Sanatan ya koma PDP ne bayan rasa tikitin jam'iyyar APC.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, bai halarci tantancewar APC ba yayin da jam’iyyar ta tantance gwamnoni 14 da sauran masu neman mukaman zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana yakinin cewa za ta kauce wa matsalolin da aka samu a ADC a cikin sabuwar jam'iyyar NDC.
Rabiu Kwankwaso ya goyi bayan matakin jam’iyyar NDC na bai wa Kudancin Najeriya tikitin takarar shugaban ƙasa na 2027 domin kammala tsarin karɓa-karɓa na shugabanci.
Siyasa
Samu kari