Rikici ya barke tsakanin kungiyoyin Boko Haram da ISWAP a Dajin Sambisa, inda aka ruwaito kashe mayaka da kuma mika wuya da wasu ‘yan JAS suka yi.
Rikici ya barke tsakanin kungiyoyin Boko Haram da ISWAP a Dajin Sambisa, inda aka ruwaito kashe mayaka da kuma mika wuya da wasu ‘yan JAS suka yi.
Za a ji kokarin da Atiku Abubakar suke yi domin ganin Nasir El Rufai ya samu ‘yanci. Suna yin duk abin da za su iya domin ganin tsohon gwamnan ya fito.
Tsohon Ministan Kwadago da Samar da Ayyuka, Sanata Joel Ikenya, ya lashe zaɓen fidda gwani na gwamna na ɓangaren PDP karkashin Turaki a Taraba da gagarumin rinjaye.
Jigon APC a Kano, Dr. Musa Iliyasu Kwankwaso, ya ce ayyukan ci gaba da gwamnatin Tinubu ke yi za su tabbatar masa da gagarumar nasara a Arewa a 2027.s
Tsohon gwamnan Anambra, Mista Peter Obi ya bayyana cewa Rabiu Musa Kwankwaso ba zai zama "dan kallo" ba idan NDC ta lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya godiya da nuna jin dadi bayan nasarar samun tikitin takarar mataimakin shgaban kasa a jam'iyyar NDC.
Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike, ya ce Rivers ba ta da wani zaɓi illa ci gaba da goyon bayan sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Jam’iyyar YPP ta tsayar da Anita Zugwai-Chukwu a matsayin ‘yar takarar shugaban kasa a 2027 tare da kaddamar da sabon shirin siyasa mai suna Agenda 469.
Jam'iyyar NNPP ta sanar da cewa ba za ta tsayar da dan takarar shugaban kasa a zaben 2027 ba, inda tace tana duba yiwuwar hadaka da wasu jam’iyyun siyasa.
Peter Obi ya bayyana Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin abokin takararsa bayan lashe tikitin shugaban kasa na NDC, tare da gabatar da manyan tsare-tsaren ceto Najeriya.
Dan tsohon gwamnan Kaduna, Bello El-Rufai ya lashe tikitin kujerar majalisar wakilai ta ADC mai wakiltar Kaduna North ba tare da hamayya ba bayan samun ƙuri'u 7,727.
Siyasa
Samu kari