'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai hari a wasu makarantu da ke jihar Borno. Ana fargabar cewa 'yan ta'addan sun sace dalibai da dama.
Tsohon mataimakin gwamnan Sokoto, Manir Muhammad Dan’iya, ya zama ɗan takarar gwamna na jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya domin zaɓen 2027 a jihar.
Dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya shiga rigimar gwamnatin Bola Tinubu da Peter Obi bayan tsohon gwamnan Anambra ya zargi ana yi masa barazana.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Delta ta bayyana jita-jitar da ake yaɗawa cewa Gwamna Oborevwori ya gama shirin haɗa kayansa zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya sallami wasu daga cikin kwamishinoninsa domin inganta shugabanci da tabbatar da nagartaccen aiki ga al'umma.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ba ƴan kungiyar midiya na Kwankwasiyya tallafin Naira miliyan 50, ya yi alkawarin faɗaɗa ayyukan su a jihar.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa ta kammala shirin kwace mulki daga hannun NNPP ganin cewa yanzu Kwankwaso ba shi magoya baya.
Dattawan jam'iyyar PDP sun bukaci gwamnan Delta ya yi bayani yayin da ake hasashen gwamnonin PDP za su koma APC kafin zaben 2027 saboda rikicin PDP
Kungiyar 'yan siyasar Arewa ta NLD da Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta za ta dawo jam'iyyar siyasa domin buga APC da PDP a kasa a zaben shekarar 2027.
Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na PDP ya tabo batun zaben 2027. Kwamitin ya bayyana cewa PDP za ta samar da gwamnoni masu yawa a shekarar 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El Rufa'i ya bayyana rashin jin dadin labarin cewa ya fice daga jam'iyyar APC, zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Siyasa
Samu kari