
Jihar Ondo







Kusan mako biyu Da kwaɗa Atiku da ƙasa a zaben shugaban kasan 2023, wasu jiga-jigai da mambobin jam'iyyar PDP sun sauya sheƙa zuwa APC mai mulki a jihar Ondo.

Gwamnan jihar Ondo na jam'iyyar APC mai mulki, Oluwarotimi Akeredolu, ya rok< mazauna jiharsa su taimaka su ci gaba da hada-hada da tsoffin takardun N500 da 1k.

Domin ganin an kawo karshen cutar Lassa a jiharsa, gwamnan jihar Ondo ya raba guban bera ga jama'ar jiharsa da ke Kudancin Najeriya a cikin wannan makon yau.

Wata mata yar shekara 52 ta rasu sakamakon rikici da tayi da wata matashiya a jihar Ondo kan rashin rufe kanta yayin dibar ruwa a rijiya. Yan sanda sun tabbatar

Alkalin Kotun daukaka kara mai zama a Akure, babban birnin jihar Ondo, Ayobode Lokulo-Sodipe, ya rasa rayuwarsa yayin da yake shirye-shiryen shiga zaman kotu.

Dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya samu kuri'u mafi yawa wajen lashe zabe a jihar Ondo.Ya yi kasa-kasa da sauran abokan hamayyarsa.
Jihar Ondo
Samu kari