Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta ce an sami rahoton bullar cutar kyandar biri a mutane 39 yayin da ta dauki matakan gaggawa.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA, zayyano sunayen kananan hukumomi 14 na jihar Kano da ke fuskantar hadarin ambaliyar ruwa a daminar bana.
Cikakkun bayanan kadarori, $2.04m da hannayen jari da babbar kotun tarayya dake zamanta a Legas ta bukaci tsohon gwamnan CBN Godwin Emefiele ya dawo da su.
Gwamnan jihar Enugu ta ba masallatai da majami'u wa'adin kwanaki 90 su cire dukkanin lasifikar da ke wajen wuraren bautarsu domin magance matsalar gurbacewar sauti.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio na gaba- gaba a wannan mataki, domin har bakar magana ya jefa ga masu shirin zanga-zangar adawa da Tinubu.
Majalisar dattawa ta fito ta yi magana kan albashin da ake biyan sanatoci duk wata. Majalisar ta bayyana cewa ba N21m ake ba su a matsayin albashi ba.
Hukumar EFCC ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ne ya yanke shawarar saka Naira biliyan 50 cikin asusun ba da lamun ilimi na Najeriya (NELFUND).
Gwamnatin tarayya ta bayyana bacin ranta karara a kan yadda wata kungiya ta Creative Africa Initiative ke fafutukar tabbatar da auren jinsi a kasar.
Kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya ce ya bankado tare da kwace mai daga wasu haramtattun matatun mai guda 63 da bututun satar mai 19 a yankin Neja Delta.
Labarai
Samu kari