Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci kan jami'an tsaro a Abia. Sun hallaka 'yan kasar China da wani dan sanda.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna takaicinsa kan hare-haren ta'addanci da 'yan bindiga suka kai a jihar Plateau inda suka kashe mutane masu yawa.
Wasu mazauna Kano sun nuna damuwa kan gayyatar Sarki Muhammadu Sanusi II da yan sanda suka yi zuwa birnin Abuja inda suka ce ana son ta da rigima ne a jihar.
Mutuwa ta ratsa jihar Oyo yayin da tsohon gwamnan jihar Dr. Omololu Olunloyo, ya yi bankwana da duniya. Marigayin ya rasu ne yana kusa da cika shekara 90.
Rundunar ‘yan sanda a Gombe ta nesanta kanta daga zargin malamin Musulunci, Sheikh Adam Muhammad Albany kan kisan wani matashi a azumin watan Ramadan.
Rahotanni sun tabbatar da cewa ana hasashen farashin man fetur zai sauka a Najeriya, biyo bayan faduwar farashin danyen man Brent a kasuwar duniya zuwa $65 a ganga.
Aliyu Atiku Abubakar, ɗan tsohon mataimmakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce ziyarar da ya kai gidan sarkin Fufore ba ta da alaƙa da goyon bayan tsarin Fintiri.
Wani matashi da ke daya daga cikin ɗaliban marigayi Malam Idris Dutsen Tanshi wanda ke tare da shi a lokacin rasuwarsa ya bayyana yadda lamarin ya faru a gidansa.
Jami'an tsaro a jihar Zamfara sun samu nasarar cafke daya daga cikin masu safarar kayayyaki ga 'yan ta'adda a cikin daji. An cafke shi ne yayin wani sintiri.
Labarai
Samu kari