Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce ƙasar ta kamata ta rage dogaro da makaman Amurka, tare da ƙarfafa masana’antun kera makamai na cikin gida domin tsaro.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce ƙasar ta kamata ta rage dogaro da makaman Amurka, tare da ƙarfafa masana’antun kera makamai na cikin gida domin tsaro.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi zama da malamin Musulunci Sheikh Abubakar Lawan Triumph a kan wa'azin da ya yi ya jawo rudani kan Annabi SAW.
Fitattun 'yan Najeriya sun taru a Babban Masallacin Abuja domin shaida daurin auren Musa Yar’Adua da Maryam Ayuba bayan sallar Juma’a 11 ga watan Yuli.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Garba Shehu ya fayyace labarin berayen fadar shugaban kasa a mulkin Muhammadu Buhari inda ya yi haka domin kawar da hankula.
Mun samu labarin cewa wani ɗalibi mai shekara 16 da ke matakin JSS3 ya halaka malaminsa a Oju da ke Jihar Benue, bayan faɗa kan hular makaranta da aka kwace.
Kumgiyar kare haƙkin musulmi ta Najeriya watau MURIC ta yabaws Gwamna Soludo na jihar Anambra bisa yadda ya wanke Fulani daga zargin kao hare-hare a yankinsa.
A labarin nan, za a ji fadar shugaban kasa ta yi zargin wasu yan siyasa da ta ke ganin sun rasa madafa na kokarin yamutsa tsakanin magoya bayan Tinubu da Buhari.
Tsohuwar ministan kudi, Kemi Adeosun ta gina gida mai darajar Naira miliyan 70 a Abuja domin tallafa wa matasa, marasa galihu da waɗanda suka fito daga gidan marayu.
Ƴan sandan Nasarawa sun dakile harin kwanton bauna da ƴan bindiga suka kai masu. Sai dai an ce yan ta'addar sun kashe farar hula ɗaya tare da raunata ɗan sanda ɗaya.
Babbar kotun tarayya ta kori karar da Abba Hikima ya shigar da wasu marasa galihu suka shigar suna neman Naira miliyan 500 daga Wike bisa cin zarafinsu a Abuja.
Labarai
Samu kari