Gwamnatin Donald Trump ta fadi sunayen mutanen da ake zargi da tallafawa ta'addanci wajen jigilar kudin ISIS a Najeriya. Ta ambaci wasu kamfanoi a Legas da Kano.
Gwamnatin Donald Trump ta fadi sunayen mutanen da ake zargi da tallafawa ta'addanci wajen jigilar kudin ISIS a Najeriya. Ta ambaci wasu kamfanoi a Legas da Kano.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Rahotanni daga filinin jirgin Malam Aminu Kano, sun nuna cewa wasu jami'an tsaro daga Abuka sun kama Bello Galadanchi, wanda aka fi sani da Ɗan Bello a Kano.
An yi rashi na daya daga cikin sarakunan da ake ji da su a jihar Delta. Mai martaba Ohwodore na masarautar Olomu mai dadadden tarihi ya koma ga mahaliccinsa.
Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya sanya dokar hana fita daga safiya zuwa dare a karamar hukumar Lamurde da ke jihar bayan barkewar rikici a kauyuka.
Shugaban malaman Izala na kasa, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi huduba mai zafi kan Yusuf Sambo Rigachikun kan tarbar Peter Obi da ya yi a jihar Kaduna.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya aika da sakon gargadi ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan zaben 2027 da ake tunkara.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya samu lambar yabo a Birtaniya. An ba Abba Kabir lambar yabo ne a birnin London kan samar da abubuwan more rayuwa.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki kan matafiya a jihar Zamfara. Miyagun sun hallaka wasu fasinjoji tare da yin awon gaba da wasu zuwa cikin daji.
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya fadi matakin da zai ɗauka kan gwamnatin Godwin Obaseki da ta shude bayan samun nasara a kotun koli kan zargin badakalar kudi.
Tsohon mai magana da yawun shugaban ƙasa, Malam Garba Shehu ya ve ba shi da masaniyar an sa wa Muhammadu Buhari wani abu a AC har ya kwanta rashin lafiya.
Labarai
Samu kari