Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaro sun samu nasarar dakile harin da aka kai wa wasu ma'aurata kuma jami'ansu, tare da bai wa Fasto a Abuja kariya daga harin.
Ministan Muhalli, Malam Balarabe Lawal, ya rasa mahaifiyarsa, Hajiya Dayyabatu Lawal Aliyu, wadda ta rasu a Zariya bayan rashin lafiya mai tsawo.
A labarin nan, za a ji cewa sabon Shugaban hukumar INEC da Shugaba Bola Tinubu ya nada a kwanan nan, na fuskantar matsin lamba ya ajiye mukaminsa.
Masu zanga-zanga sun nuna fushinsu kan kin tabbatar da nadin Injiniya Abdullahi Ramat a matsayin shugaban hukumar kula da rarraba lantarki (NERC).
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed Idris ya tabbatar da cewa gwamnatin Najeriya da Amurka sun fara tattaunawa domin fahimtar halin da ake ciki.
Sheikh Murtala Bello Asada ya nuna takaici yadda wasu shugabanni suke tsoron Trump fiye da Allah, yana cewa hakan alamar azzalumai ne masu son duniya.
Hadimar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, Chioma Wesley, ta bayyana cewa Tinubu na jiran kotu kan shari'ar Nnamdi Kanu.
Hadimin shugaba Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala ya ce gwanatin Amurka ba za ta kakaba wa Najeriya takunkumi ba game da baranazar Trump kan rashin tsaro.
Rikici ya barke a Badagry, bayan jami’in hukumar shige da fice ya harbi wata mata, lamarin da ya sa wasu fusatattun matasa suka kona shingen bincike hukumar.
Labarai
Samu kari