Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bukaci ma'aikatan Amurka masu kula da tashin jiragen sama su dawo aiki nan take. Ya yi barazanar rage musu albashi ko sauya su.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Ministan Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya ya fadi girman matsalar tsaro a yankunan Arewacin Najeriya.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya bayyana cewa Muhammadu Buhari da Shugaba Bola Tinubu sun je Amurka kan kisan Kiristoci a Najeriya.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachri Lawal ya ce zargin da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi na kisan kiristoci a Najeriya ba karya ba ne.
Malaman addinin Musulunci da Kirista sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya taron addu'a na kasa da azumi domin magance matsalr tsaro.
Kungiyar The Citizen Project ta jinjinawa matakan da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da Malam Nuhu Ribadu suka dauka bayan barazanar harin Amurka.
Wata mata mai suna Baby Buhari ta bayar da labarin yadda ta ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a mafarki sanye da fararen kaya yana mata godiya.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC ta bayyana neman tsohon gwamna Timipre Sylva saboda zargin karkatar da kuɗin gina wata matatar mai.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya sake sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matsalar rashin tsaro. Ya ce bai damu da ita ba.
Labarai
Samu kari