Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fasa tafiyar da ya shirya gudanarwa zuwa kasashen waje. Shugaba Tinubu ya dauki matakin ne sakamakon halin da ake ciki a kasa.
Wasu daga cikin iyayen dalibai mata da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a Kebbi sun mamaye harabar makarantar. Wata mahaifiya ta ce ba za ta koma ba.
Kungiyar ma'aikatan lantarki na kasa baki daya sun yi barazanar dauke wuta a Najeriya bayan zargin 'yan sanda da lakadawa ma'aikatanta duka a jihar Imo.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta yi sababbin nade-nade a hukumomin NEITI da NIWA, 'danuwan Shehu Shagari ya samu mukami a hukumar NIWA.
Jigon a APC a Kano, Alwan Hassan ya janye ikirarin cewa sanatoci sun karɓi dala miliyan 10 don jinkirta tantance Abdullahi Ramat a a matsayin shugaban hukumar NERC.
Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta yi magana kan daliiban GGCSS Maga da aka sace a jihar Kebbi. Ta bayyana cewa ta yi matukar takaici kan sace daliban.
'Yan bindiga sun bude wuta kan mai uwa da wabi a harin da suka kai cocin Kwara. 'Yan bindigar sun kashe fasto, kuma sun sace masu ibada masu yawa a yayin harin.
Majalisar dattawan Najeriya ta fadi dalilin da ya sa ta ke son shugaba Bola Tinubu ya dauki sojoji 100,000 domin yaki da 'yan ta'adda bayan sace dalibai a Kebbi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta fara rigakafin masu satar dalibai da sauran bata gari ta hanyar daukar masu tsaron makarantu a Kano.
Labarai
Samu kari