Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Mercy Aigbe da mijinta Adekaz sun kammala aikin Hajji sannan ya wallafa wani rubutu domin nuna yadda yake alfahari da ita. Jarumar ta yi wa mijinta addu’o’i.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Taiwo Oyedele a matsayin shugaban kwmaitin shugaban ƙasa na gyara harkokin karɓan haraji da tsare-tsaren kasafin kudi.
Wani tsoho da ya rasa matarsa da yaransa biyar ya nuna godiya ga wani bawan Allah da ya yi masa kyautar kudi. Ya tuna yadda mutuwa ta raba shi da iyalinsa.
Rundunar 'yan sandan Bauchi ta tabbatar da cewa ta cafke wata mata, Maimunatu Sulaiman, wacce ta caka wa mijinta wuƙa har lahira a Kofar Dumi, jihar Bauchi.
Kungiyar dillalan man ferut mai zaman kanta ta kasa (IPMAN), ta lissafo hanyoyi hudu da ya kamat gwamnati ta bi domin mangance matsalar tsadar man fetur da.
Wani abun kunya ya faro a wajen wani shagalin biki lokacin da amarya ta yi kokarin mannawa mijinta kiss. Amaryar dai ta yi barin abinci a jikin mijin nata.
Dalibar da ta fi kowa samun maki a jarabawar JAMB ta bana mai suna Kamsiyochukwu Umeh, ta samu kyautar kudade har naira miliyan 2.5 daga wani kamfanin kayan.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire wato JAMB, ta sha samun dalibai da dama da laifukan buga sakamako na bogi a tsawon shekarun da ta.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta musanta zargin cewa an kashe daya daga cikin jami'anta a jihar yayin artabu da 'yan ta'adda a kasuwar Rimi a ranar Talata.
Labarai
Samu kari