Femi Fani-Kayode ya bukaci Sultan da Shugaba Tinubu su gargadi Sheikh Sani Yahaya Jingir kan kalaman da ake danganta masa game da Kiristoci a Najeriya.
Femi Fani-Kayode ya bukaci Sultan da Shugaba Tinubu su gargadi Sheikh Sani Yahaya Jingir kan kalaman da ake danganta masa game da Kiristoci a Najeriya.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Kunguyar kwadago ta ƙasa NLC ta caccaki ikirarin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na tara naira Tiriliyan ɗaya cikin watanni biyu da cire tallafin man fetur.
Majalisar dattawa ta kafa kwamitin mutum uku da zai tattauna da ƙungiyoyin dake gudanar da zanga-zanga waɗanda suka karya ƙofar shiga majalisar a ranar Laraba.
Wani matashi ya tsere daga gidan kaso watanni hudu kafin wa'adinsa, an sake kama shi ya na aikata laifuka tare da yanke masa hukuncin shekaru 40 a gidan kaso.
Masu zanga-zanga kan nuna adawa da cire tallafin man fetur sun kutsa cikin harabar majalisar tarayya, bayan sun karya kofar shiga cikin majalisar ranar Laraba.
Dakarun hukumar sojin Najeriya da haɗin guiwar hukumomin tsaro sun kai farmaki sansanin mayaƙan haramtacciyar ƙungiyar IPOB/ESN a jihar Anambra, sun cafke 5.
Ba gaskiya ba ne wallafar da wani shafin watsa labarai a yanar gizo cewa an ƙona gidan mai shari'a Haruna Tsammani bisa hukuncinsa kan karar Atiku/Obi da Bola.
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC), ta yi kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya samar da tsarukan bai wa Musulmin Najeriya bashi mara ruwa. MURIC ta nemi.
Allah ya yi wa Yariman Gombe, mai martaba Alhaji Abdulkadir Abubakar Umar, rasuwa. Marigayin ya rasu ne bayan ya daɗe yana fama da jinya, na tsawon lokaci.
Tsohon shugaban ƙasar Ivory Coast, Henri Konan Bedie, ya kwanta dama yana da shekara 89 a duniya, ɗan uwansa ne ya tabbatar da haka ranar Talata, 1 ga wata.
Labarai
Samu kari