Tsohon gwamnan Bayelsa, Timipre Sylva, ya yi murabus daga APC, yana mai sukar gwamnatin Tinubu tare da alakanta jam’iyyar da gazawa da rikicin siyasa.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Timipre Sylva, ya yi murabus daga APC, yana mai sukar gwamnatin Tinubu tare da alakanta jam’iyyar da gazawa da rikicin siyasa.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
Duke of Shomolu Productions zai shirya wasan kwaikwayo a game da tarihin Sarakunan Kano kamar yadda aka yi na tarihin Obafemi Awolowa da Olusegun Obasanjo.
Za a ji labarin Abdussalam Mohammed Chindo wanda dalibi ne da ASUU ta jawo karatunsa ya tsaya. A maimakon ya cigaba da zama haka kurum, Chindo ya fara sana’a.
‘Yan bindiga sun tare motar Maniyyatan jihar Sokoto, sun buda masu wuta Jami’an tsaro sun yi namijin kokari wajen takaita harin, aka wuce da maniyyatan zuwa Isa
Musa Lurwanu Maje shi ne wanda ya labe da sunan Zahra Mansur, yana tsula tsiya a Facebook. Maje ya rika karbar kudi daga hannun jama’a ba tare da an ankara ba.
Duk da cewa Theresah Adusei ta kammala karatun digiri da sakamakon '1st class' fannin ilimin bayanai da halayyar dan adam a Jami'ar Ghana, ta sha fama domin gan
A ranar Talatar da ta gabata, Ameerah Sufiyan ta fito shafin Twitter tana cewa an yi garkuwa da su. Bayan kwana uku, bincike na nuna babu gaskiya a labarin ta.
Mai dakin Ojukwu ta tona irin halin makon Peter Obi na rashin kashe kudi. Obi yana kan kujerar Gwamna a Najeriya, ya je kasar Amurka amma ya gagara sayen riga.
Wani tsohon bidiyon attajirin dan kasuwa Femi Otedola ya sake bulla a shafukan intanet, abin da ya farantawa mutane da dama rai. Bisa dukkan alamu, wasu shekaru
Miss Kshamu Bindu, wata matar yar kasar Indiya tana shirin auren kanta a wani biki na gargajiya da za a yi a ranar 11 ga watan Yunin 2022 a wani wurin bauta da
Mutane
Samu kari