Latest
Sanata Ali Ndume wanda ke wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan hana shigo da kayayyaki daga waje.
Wata amarya, Saudat ta kashe angonta Salisu a Kano ta hanyar daba masa wuka a wuya bayan aurensu na kwanaki 9. An ce ma'auratan sun yi auren soyayya ne.
'Yan bindoga dauke da makamai sun kai hare-hare kan wasu kauyuka a jihar Zamfara. A yayin hare-haren na ramuwar gayya sun kashe mutum 12 tare da sace wasu.
Yayin ake ta shirin zaben 2027, wani jigo a jam’iyyar APC, Cif Eze Chukwuemeka Eze, ya ce Bola Tinubu na iya fuskantar matsaloli da za su hana shi tsayawa takara.
Lauyoyi sun nemi majalisar tarayya ta kwace ikon majalisun Benue da Zamfara saboda dakatar da 'yan majalisu 23. Sun hango abin da zai faru idan ba a dauki mataki ba.
An samu guguwar sauya sheka a majalisar wakilan Najeriya. 'Ƴan majalisa guda shida na jam'iyyar PDP mai adawa sun tattara kayansu daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
Kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Rt. Hon Emomotimi Guwor ya sanar da sauya shekarsa tare da ƴan Majalisa 21 daga PDP zuwa jam'iyyar APC s hukumance.
Khalifa Muhammadu Sanusi II ya isa kasar Tunusia domin hhalartar babban taron tattali na FITA2025. TYa samu rakiyar Sarkin Shanun Kano da Jarman Kano.
'Yan majalisar wakilai 6 daga Delta sun fice daga PDP zuwa APC, yayin da wasu 'yan majalisar LP 2 suka koma PDP. Bukola Saraki ya ce PDP za ta dawo da karfinta.
Masu zafi
Samu kari