Latest
Dakarin sojojin Najeriya sun samu tarin nasarori a yakin da suke yi da 'yan ta'adda a yankin Arewa maso Gabas. Sun samu nasarar hallaka wani shugaba a ISWAP.
A labarin nan, za a ji yadda wasu bata gari suka kashe wani jami'in sojin ruwa a lokacin da yake kokarin gyara tayar motarsa a Kawo dake jihar Kano.
Tsohon mai magana da Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Segun Showunmi, ya ziyarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a birnin Legas.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Legas da 'yan Kwamitin GAC sun ziyarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin neman gafara a kan zargin laifi da Gwamnan ya yi.
Wasu rahotanni sun bazu wadanda ke nuna cewa 'yan ta'addan Boko Haram sun kai farmaki kan tsohon babban hafsan sojojin kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai.
Wasu da ake kyautata zaton 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram ne sun kai farmaki kan wani sansanin sojojin Najeriya da ke garin Buratai a jihar Borno.
A labarin nan, za a ji yadda sabuwar rigima ta ɓalle a tsakanin Dan majalisar tarayyar Kano, AbdulKadir Jobe da hadimin gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa bai dace a rika maganar sake goyon bayan Bola Tinubu ya sake neman takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Rahotanni da muke samu dazu-dazun nan sun tabbatar da cewa wasu daga cikin jaruman Kannywood ciki har da Adam A Zango sun yi hatsari a kan hanyar Kaduna zuwa Kano.
Masu zafi
Samu kari