Latest
Ministan harkokin birnin Abuja, Nyesom Wike ya canza sunan babbar cibiyar taro ta ƙasa da ƙasa zuwa cibiyar taro ta Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Fayose ya kai ziyarar Sallah ga Tinubu, ya yaba masa kan kokarin tattalin arziki. Ya musanta sauya sheka, yana mai cewa ba zai bar PDP ba duk da matsalar ta.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu damar ziyartar kasuwar waya a jihar domin jajantawa game da gobarar da ta tashi a 'Farm Centre' inda ya ba da gudunmawa.
Tsohon mai magana da yawun bakin dan takarar PDP a zaben shugaban kasa na 2023, Atiku Abubakar, Segun Showunmi ya yi kalaman nuna yabo ga Shugaba Bola Tinubu.
Babban jigo a APC, Jesutega Onokpasa ya rasu. A ranar Talata aka sanar da rasuwar Jesutega Onokpasa. Ya shahara da raddi wa Bola Tinubu kan 2027.
Dan majalisa mai wakiltar Udi/Ezeagu, Hon Sunday Umeha a Majalisar Tarayya ta ja ragamar mambobin LP sama da 10,000, sun sauya sheƙa daga LP zuwa APC.
A labarin nan, za a ji cewa matar Sanata Sunday Katung mai wakiltar Kaduna ta Kudu ta shiga tsaka mai wuya yayin da wata kotun Ingila ke zarginta da laifi.
Dele Momodu ya jaddada cewa sai jam'iyyun adawa sun haɗa kai za su iya kayar da Tinubu a 2027, saboda APC na ƙoƙarin raunana PDP da rikicin cikin gida.
Sojojin Najeriya sun kama wani dan China da ya shigo Najeriya daga kasar China domin hakar ma'adanai ta barauniyar hanya a jihar Borno. An mika shi ga DSS
Masu zafi
Samu kari