Latest
Al'umar gundumar Ajikobi da ke karamar hukumar Ilorin ta Yamma, jihar Kwara, ta ce sun gaji da salon mulkin Saraki tare da yanke shawarar juya masa baya dama duk wanda zai turo a zabe shi a yankinsu. Shugaban al'ummar, Alhaji Omar
Kungiyar karuwan Najeriya (NANP) ta bayyana goyon bayanta ga takarar shugaban majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki, a zaben shugaban kasa na 2019. Kungiyar tayi kira ga daukacin 'yan Najeriya da su goyi bayan Saraki domin ya z
Binciken da manema labarai na jaridar suka gudanar ya bayyana cewa, akwai dambarwar wannan zargi tsakanin jiga-jigan 'yan siyasar da kuma hukumomin tsaro musamman hukumar hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC.
Ciyaman na kasa na jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole ya ce sayan tikitin takarar shugabancin kasa da shugaban majalisa, Bukola Saraki, ya yi a jam'iyyar PDP ya nuna karara cewa neman mulki ne ke gabansa ba kishin kasa ba. Oshiomhole
Labari ya zo mana cewa Kemi Adeosun wanda ita ce Ministar kudi ta bayyana adadin kudin da Najeriya ta samu a watan da ya wuce. Gwamnatin Tarayya da Gwamnoni da Kananan Hukumomi sun raba Biliyan 714 a matsayin kason Agusta.
Mun samu labari cewa wani Mai-ba Shugaban Shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara watau Malam Bashir Ahmaad ya bayyana cewa Jam’iyyar APC mai mulki za ta samu kuri’a sama da miliyan 2 a zaben Shugaban kasa na 2019.
Mun kawo maku jerin wasu shugabannin Majalisar Dattawan da aka taba tsigewa a tarihin siyasar Najeriya daga shekarar 1999 zuwa yanzu. Yanzu haka dai ana barazanar tsige Bukola Saraki daga kujerar sa bayan ya bar APC.
Ga dukkan masu bibiyar harkokin fina-finan Hausa sau da kafa, za su fahimci cewar masana'antar ta yi sabuwar bakuwar jaruma kuma kyakkyawa da ake tunanin nan ba da dadewa ba za'a fara damawa da ita sosai a harkar. Wannan dai ba ko
Mun samu cewa a ranar Juma'ar da ta gabata ne uwargidan gwamnan jihar Bauchi, Hajiya Hadiza Abubakar, ta sha alwashin hada gwiwa da dukkanin masu ruwa da tsaki wajen yakar ta'ammali da muggan ƙwayoyi a fadin jihar.
Masu zafi
Samu kari