Latest
Mai magana da yawun shugaban kasa, Mallam Garba Shehu, ya bayyana cewa yan Najeriya ne suka matsawa Shugaba Muhammadu Buhari don ya tsaya takarar shugaban kasa.
Masu garkuwa da mutane sun sace wani direban mota mai suna Adamu Salihu tare da fasinjoji hudu a kusa da kauyen Ukya-Tsoho, karamar hukumar Kuje da ke Abuja.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban kwastam mai ritaya, Mohammed Zarma, a Ilorin, babbar birnin jihar Kwara a ranar Alhamis, 6 ga Janairu.
Kungiyar matasan Tiv ta fadin duniya tayi kira ga gwamna Samuel Ortom na jihar Benue da ya maidai hankali wurin dawo da sunansa da bunkasa walwalar ma'aikata.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce mayar da hankali da kuma aiki a siyasance shi ne zai iya mayar da yawan jama'ar kasar nan zuwa yawa masu amfani.
Gwamnonin jam'iyyar APC za su gana da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi, 7 ga watan Janairu domin tsayar da rana don babban taron watan Fabrairu.
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a, ya aike sakon ta'aziyyarsa ga al'ummar Musulmi bisa mutuwar Shehin Malami, Dr Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba.
Wasu fusatattun mambobin jam'iyyar APC mai mulki sun maka uwar jam'iyya a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja, sun bukata a dakatar da babban taro na ƙasa.
Kafin ya bar mulki, Muhammadu Buhari ya tuna da ‘yanuwan jagoran yakin neman zabensa a APP, Henry Marshall da Chuba Okadigbo da aka kashe a lokacin Obasanjo.
Masu zafi
Samu kari