Latest
Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya ziyarci sanata mai wakiltar Kano Central, Ibrahim Shekarau. Daily Trust ta rahoto cewa tsohon gwamnan (Shekara
Bayan tuntuba da shawarwari kan halin da siyasa ke ciki a yanzu, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Mr Gbenga Olawepo-Hashim ya janye takararsa a zaben
Shahararren mawakin Najeriya, Portable ya sa jama'a a shafukan sada zumunta suna ta maganganu bayan da ya yada hoton yakin neman zabensa a Instagram, inda aka
Kallo ya koma sama yayin da jirgi ya sauke Sanata Rabiu Kwankwaso da wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulki a filin jirgin Malam Aminu Kano yau Jumu'a.
Hukumar yan sandan ƙasar Afghanistan ta bayyana cewa wani Bam ya tashi yayin da muslmai ke gudanar da Sallar Jumu'a a birnin Kabu, akalla mutum 3 suka rasu.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi a yi bincike mai ingance game da abun da ya yi sanadin ta da zaune tsaye har ya ci rayuwar wata ɗaliba a jihar Sokoto.
Rahoton da muke samu daga gidan gwamnatin jihar Sokoto ya bayyana cewa, gwamna Tambuwal ya gana da malamai da jiga-jigan addinin Islama a jihar bayan kashe dali
Gamayyar kungiyoyin Arewa CNG a ranar Alhamis, 12 ga Mayu, sun yi watsi da kalaman da kungiyoyin Igbo ke yi na cewa wajibi ne a baiwa Igbo mulkin Najeriya a 202
Babban limamin masallacin Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana rashin jin dadinsa ga yadda wata daliba ta shararawa Annabin Allah ashariya a wani faifan sau
Masu zafi
Samu kari