Latest
Kaduna - Gwamnatin jihar Kaduna a ranar Asabar ta sanar da haramta duk wani zanga-zanga da sunan addini a fadin jihar. Kwamishanan tsaro da harkokin cikin gida
Sanata Ibrahim Shekarau, dan majalisa mai wakiltan Kano ta tsakiya a majalisar dattijai ya dakatad da shirin sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Congres
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress APC kuma dan takaran kujeran shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa mutum mai hikima da kwazo ake bukata.
Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya saka dokar hana fita ta sa'a 24 a birnin Sokoto, rahoton TVC. Hakan ya biyo bayan zanga-zanga ne da aka fara yi a
Jihar Kano - Mun jima muna jan hankalin mahukunta Naijeriya a kan a riƙa gaggauta hukunta masu miyagun laifukka a cikin al’umma, amma hakan ya kasa samuwa.
dandazon mutane sun hito kan tituna don nuna fushin su kan kama waɗan da suka kasge ɗalibar da ta yi ɓatanci ga Annabi Muhammad (SAW), sun bukaci a sake su.
Abuja - Hukumar shirya jarabawar shiga jami'o'in Najeriya watau JAMB ta sanar da sakin sakamakon jarabawar bana 2022 da dalibai a fadin tarayya suka zana..
Yemi Osinbajo, mataimakin shugaban kasar Najeriya ya yi alawadai da kisan Deborah Samuel, dalibar aji biyu ta Kwalejin Ilimin Shehu Shagari da ke Sokoto bisa za
Kasurgumin Attajirin mai ya shiga takara a APC, ya lale N100m ya saye fam. Tein Jack-Rich ‘Dan shekara 47 mai ji da kudi ya saye fam din takarar Shugaban kasa.
Masu zafi
Samu kari