Latest
Haramtaciyyar kungiyar yan aware masu neman kafa kasar Biafra, IPOB, ta musanta cewa tana da hannu a kissar gillar da aka yi wa wata bahaushiya mai juna biyu da
Tsohon ministan haƙar ma'adanan ƙasa da cigaban ƙarafuna, Ogah, ya samu nasarar lashe zaben fidda gwanin APC na takarar gwamnan jihar Abia a zaɓen 2023 dake taf
Bashir Ahmaad ya tsaya neman takarar kujerar ‘dan majalisar wakilan tarayya a jihar Kano. Ana zargin an kawo 'yan daba a inda ake tsaida 'dan takaran 2023.
Toko, wani masoyin kare kare ne dan kasar Japan, wanda ya nemi wani kamfani wanda ya kera masa suturar da ta canza masa kama ya koma tamkar kare saboda burinsa.
An zabi Ms Pauline Akhere George, haifafiyar Najeriya kuma yar Birtaniya a matsayin magajiyar garin Lambeth Borough, Landan a Birtaniya na shekarar 2022/2023.
Dan takarar gwamna karkashin inuwar jam’iyyar APC, Sha’aban Sharada, ya bayyana dalilinsa na barin inda ake zaben fidda gwanin jam’iyyar APC, kuma ya kalubalanc
A dai-dai lokacin da 'ya'yan manya-manyan masu rike da madafun iko da yan siyasa ke smaun nasara, ɗan minista Lai Muhammed, ya sha kaye a zaben fidda gwani.
A sakamakon janyewar takarar Ministan shari'a, APC ta tsaida ‘Dan takarar Gwamnan Kebbi. Nasiru Idris shi ne ya samu tuta, ya doke Sanata Yahaya Abdullahi.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta yi karin wa'adin zaben fidda gwani ba tare da sake duba ga jadawalin hidimomin jam'iyyun siyasa ba kafin babban zaben 2023 mai z
Masu zafi
Samu kari