Latest
Yayin da zaɓen fitar da ɗan takara ɗaya tilo na APC ke kara kusantowa, shugaba Buhari ya tattauna da gwamnonin jam'iyyarsa kan yadda zasu tunkari lamarin zaben.
Darekta Janar na kwamitin yakin neman zaben Peter Obi kuma Hadimin tsofaffin shugaban na Najeriya, Doyin Okupe ya ce Obi ba zai yi takara a jam’iyya ta NNPP ba.
Jam’iyyar hamayya ta PDP ta kafa kwamitoci 13 da za su shirya zaben tsaida gwani na ‘dan takarar shugaban kasa da za a fara a ranar 28 ga watan Mayun 2022.
Injiniya Umar Abdullahi Ganduje wanda aka fi sani da Abba kuma dan gidan Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya zama dan takarar majalisar wakilan tarayya.
An bindige daya daga cikin mambobin kwamitin shirya zaben fiddan gwanin jam'iyyar All Progressives Congress a jihar Taraba. Yanzu haka an garzaya da shi asibiti
Yola - An damke wasu yan siyasa biyu da ake zargin masu yiwa Sanata Aisha Binani yakin neman zabe ne suna rabawa Deleget makudan kudade a Yola, jihar Adamawa
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya ce yawancin yan bindigar da ba a san ko su waye ba da ke haddasa rikici a kudu maso gabas ba kowa bane face yan Igbo.
A kasa da sa’o’i biyu bayan ya zama dan takarar gwamna a APC a Abia, wata babbar kotun jihar Abia da ke da zama a Umuahia, ta tabbatar da dakatar da Cif Ikechi
Tsohon Sanata kuma mai neman zama Gwamna a Kaduna, Kwamred Shehu Sani, ya bayyana cewa babu banbanci tsakanin Deleget da yan bindiga masu garkuwa da mutane.
Masu zafi
Samu kari