Latest
Shugaban matasan jami'iyyar APC na kasa, Dayo Israel ya ja kunnen 'yan takarar shugaban kasa na yankin kudu a kan rashin hadin kai, yace akwai matsala na tafe.
Shugaban gwamnonin APC, Atiku Bagudu, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa da ya samu kuri’u mafi yawa ne za a kaddamar a matsayin wanda ya yi nasara.
Yayin da har yanzun APC ke ta faɗi tashin ganin an yi sulhu tsakanin yan takarar, Sanatan Kani ta kudu ya tabbatar da cewa wasu yan takara uku sun janyewa PYO.
Gwamna Abdullahi Sule.na jam'iyyar APC ya ce akwai babbar matsala idan har jam'iyyar APC ta gaza hitar da ɗan takara mai ƙarfin Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP.
Tsohon gwamnan Zamfara kuma mai neman takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Ahmad Yerima, ya yi alkawarin karbar sakamakon zaben fidda gwani da zuciya daya .
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Yahaya Abdullahi ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kebbi ta Arewa maso yammacin kasar nan
Har yanzun manyan masu faɗa aji na ƙasar nan na cigaba da sa baki don tabbatar da an fitar da ɗan takara ta hanyar maslaha, yanzu dai ana kokarin shawo kan PYO.
Daya daga cikin wakilan jam'iyyar APC na Jigawa Alhaji Isah Baba Buji ya rasu yayin da yake wurin taron zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam'iyyar a Abuja.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a cewar gwamna Lalong, ya amince kuma zuciyarsa ta nutsu da kowane ɗan takara daga cikin waɗan sa aka kai masa gabansa ya zaɓa
Masu zafi
Samu kari