Latest
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a zaben 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya bukaci al'ummar Jihar Ekiti su fito su yi zabe idan
Wani fitaccen Farfesan Jogirafi na jami'ar Bayero dake Kano, Emmanuel Ajayi Olofin ya rasu yana da shekaru 80 a duniya bayan karatun da ya yi mai zurfin gaske.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, ta yanke hukuncin daurin shekaru shida a gidan kaso ga Chibunna Patrick Umeibe da Emeka Alphons
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Iyiochia Ayu, a ranar Talata, ya bayyana kwarin gwiwar cewa jam’iyyar da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, a cikin
Jaruma a masana'antar shirya fina-finan hausa Kannywood ta musanta tuhumar da wani ma'aikaci ya mata a gaban Kotu cewa ta masa alƙawari kuma ta cinye masa kuɗi.
Rahotanni sun bayyana cewa, Babagana Kingibe, tsohon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), ya mikawa Tinubu sunayen mutum uku ya zabi daya ciki su yi takara tare.
Kungiyar matasan Kudu da Arewa, 'The Southern-Northern Progressive Youth Congress' ta soki shirin da ake hasashen jam'iyyar APC na yi na zabarwa dan takarta, As
Wasu yan bindiga sun kai hari a garin Shola a karamar hukumar Katsina ta Jihar Katsina, inda suka sace mutane takwasu yayin harin. Wani mazaunin garin ya shaida
Shugaban Cocin 'Grace of God Mission International', Bishop Paul Nwachukwu, ya ce kirista ba za su amince da musulmi su zama shugaban kasa da mataimaki ba a zab
Masu zafi
Samu kari