Latest
Mahukunta a Jami'ar Jami'ar Kimiyya da Fasaha, Ozoro, Jihar Delta daga aiki sun sallami malamai biyu daga aiki kan zargin damfara na karatu. The Punch ta rahoto
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce wasu ma’aikata a wata gona a yankin Kuje da ke Abuja sun kashe ubangidansu tare da jefar da jefar da gawarsa a cikin rijiya.
Dakarun runduna ta 26 Task Force Brigade, a ranar Talata, sun gano wata wata Mary Ngoshe, wacce a cewar rundunar sojin Najeriya, tana daya daga cikin ‘yan matan
An ji sabon rikici ya barke a APC, Jam’iyya na iya rasa Jihar Shugaban kasa. Shugabannin APC na jihar Katsina su na barazar korar duk mai sukar ‘dan takararta.
Tsohon gwamnan jihar Kebbi, Adamu Aliero ya zama dan takarar kujerar Sanata mai wakiltan Kebbi ta tsakiya karkashin inuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party.
Farfesa Femi Soyinka, Farfesa masanin likitancin fata da garkuwar jiki, ya rasu. Kanin fitaccen marubuci da ya samu lambar yabo a Afrika, Farfesa Wole Soyinka.
Jami'an tsaro da suka ƙunshi sojojin Najeriya da sauran su, sun tura yan ta'adda da dama lahira kuma sun tashi kasuwa da kuma wasu sansanonin ISWAP a wani yanki
Joshua ya karba bakuncin wasu daga cikin mutanen da harin 5 ga watan Yuni ya ritsa da su. Sun nemi mafaka a gidansa dake karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna.
Babban kotu a jihar Borno ta yanke wa Aisha Wakil da aka fi sani da 'Mama Boko Haram' hukuncin daurin shekaru biyar a gidan gyaran hali kan damfara. Hakan na ku
Masu zafi
Samu kari