Latest
Wata ɗaya cur kafin zaɓen gwamnan jihar Osun wanda zai gudana 16 ga watan Yuli, wasu mambobin APC masoyan ministan harkokin cikin gida sun sauya sheƙa zuwa PDP.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayar da gudunmawar naira miliyan 10 ga wadanda harin cocin Katolika na Owo ya ritsa dasu.
Za a ji Hon. Bashir Sherrif Machina shi ne wanda ya zama ala-ka-kai ga Sanata Ahmad Lawan bayan ya shafe shekaru fiye da 20 a Majalisa, za a so san wanene shi.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigerian People’s Party (NNPP), Senator Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai ziyarar ta'aziyya ga mutanen Jihar Ondo kan hari
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma 'dan takarar kujerar shugabancin kasa a karkashin PDP, Alhaji Atiku Abubakar,ya darzo gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa.
Ba a ga jigon jam'iyyar PDP kuma gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, a bikin gabatar da takwararsa na Jihar Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin dan takarar mataimak
Mutanen mazabar bulaliyar majalisar tarayya kuma sanata mai wakiltar Abia ta Arewa, Orji Kalu, sun raba jiha da shi, saboda ya shawarci dan takarar shugaban kas
Abuja - Farawa da iyawa, Gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya bayyana cewa ko ta kaka sai jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP ta lashe zaben shugaban kasa.
Yayin da aka fara tafka muhawara a Kotun Musulunci bayan kai ƙarar Hadiza Gabon, mun haɗa muku wasu muhimman abubuwa game da rayuwar jarumar da ya kamata ku san
Masu zafi
Samu kari