Latest
Atiku Abubakar ya tura Adamu Waziri domin ya yi magana da Nyesom Wike a kasar Turkiyya. ‘Dan takaran Shugaban kasan yana so ya sasanta da Wike ne kafin 2023.
Mamban kwmaitin amintattu na babbar jam'iyyar hamayya, Alhaji Adamu Maina Waziri, ya karyata labarin cewa Wike ya gana da Tinubu a Faransa, ya ce basu haɗu ba.
Wata kotu da ke zamanta a Legas, a ranar 1 ga watan Yuli ta yanke wa Sanata Peter Nwaoboshi, mai wakiltar Delta North, hukuncin daurin shekaru 7 kan almundahana
Mun tatataro irin su azumin Arafah, Aikin Hajji da Manyan ibadun da ke da falala a watan nan. Daga cikin ibadun da suka kebanta da watan akwai Hajj da Layya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana harin da aka kai ranar Alhamis a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja a matsayin harin kai tsaye ga zaman lafiyar Naj
Babbar kotun shariar musulunci dake jihar Bauchi ta yanke wa wasu matasa biyu da dattijo hukuncin kisa ta hanyar jefewa ranar Laraba, 29 ga watan Yuni, 2022. bi
Wata sabuwar dambarwa ta barke a majalisar dokokin jihar Bauchi yayin da mambobi 22 suka nemi duk wani me rike da wani muƙami ya yi murabus ko su tsige shi.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Juma’a, ya ce gwamnatinsa za ta yi duk mai yiwuwa don ganin an ceto wadanda aka sace a wani hari da aka kai a wani wuri
Mai ɗakin shugaban ma'aikatan kananan hukumomi (NULGE) na jihar Zamfara da yan bindiga suka sace har gida ta sauka lafiya a inda take tsare, an samu ɗiya mace.
Masu zafi
Samu kari