Latest
Bayan farmakin da wasu yan bindiga suka kai, fursunoni sama da guda 300 ne suka tsere daga babban gidan gyara hali na Kuje da ke babbar birnin tarayya Abuja.
'Yan bindiga sun halaka kwamandan ' atsiyan sanda, Aminu Umar, a Dutsin Ma da ke jihar Katsina a wani farmakin kwanton bauna da suka kai musu a safiyar Talata.
Gwamnatin jihar Katsina ta garkame a kalla kananan asibitoci 69 a kananan hukumomin jihar bisa munanan ayyukan 'yan ta'adda. Sakataran kungiyar kanana cibiyoyin
Mu na da labari ‘Yan ta’addan da suka tare jirgin Abuja su na barazanar yanka wadanda suka dauke. Malam Tukur Mamu ya tabbatar da ingancin labarin da yake yawo.
A ranar Talata, 5 ga watan Yulin 2022 11pm ne Allah yayi wa sakatare janar na Kungiyar kasashe masu fitar da man fetur, OPEC, Muhammad Sanusi Barkindo rasuwa.
Babu maganar hadewar Rabiu Kwankwaso da Peter Obi a 2023. Doyin Okupe ya tabbatar da cewa hadewar LP-NNPP ta wargaje tun kwanaki saboda wasu manyan dalilai.
Ana zargin ‘yan bindiga sun nemi su aukawa babban gidan gyaran halin nan na Kuje a Abuja. Mutane sun shiga dar-dar bayan jin fashewar ‘bam’ a kewayen yankin.
Muhammad Sanusi Barkindo, sakataren janar na Kungiyar Kasashe masu fitar da man fetur, ya rasu. Mele Kyari, manajan daraktan NNPC ne ya sanar a wallafa Twitter.
A gaban idanun mutane ‘yan bindiga su ka kai hari ga tawagar shugaban Najeriya. Wani mutumi ya bada labarin yadda suka arce zuwa cikin daji domin su tsira.
Masu zafi
Samu kari