Latest
Kungiyar kiristocin Najeriya CAN ta ki amincewa da zabo tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC.
Za a ji Atiku Abubakar zai duro Najeriya, jagya oranci yakin zaben PDP a Osun. Hankalin Atiku r bai kwanta da yadda ya ga APC na zawarcin Gwamna Nyesom Wike.
Atiku, a cikin wata takarda da ya fitar a ranar Lahadi, ya yi nuni da cewa akwai bukatar a kaucewa ra'ayi da bangaranci a wani yunkuri na karfafa hadin kan kasa
Tun a watan Maris ne ‘Yan ta’adda suke tare jirgin kasa, suka yi awon-gaba da mutane. An saki mutane bakwai, amma an fahimci sai da ‘yanuwansu suka biya N800m.
Bukola Saraki ya yi magana game da yunkurin APC na zawarcin Wike kafin zaben 2023, ya ce gwamnonin APC su yi su gama, Nyesom Wike ba zai bar jam’iyyar PDP ba.
A wata wallafa da mawakin ango Lilin Baba yayi a shafinsa na Instagram, ya zuba zankada-zankada hotunan shi tare da kyakyawar amaryarsaa jaruma Ummi Rahab.
Bayan Tinubu ya yi wannan sanarwar, 'yan Najeriya zasu so sanin karin bayani game da wannan 'dan siyasan haifaffan jihar Borno. Shettima makusancin Tinubu ne.
Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a zaben 2023 ya kare zabinsa na Sanata Kashim Shettima a mats
Matar dake da muryar nan da 'yan kafar sada zumuntar zamani ke ta hawa wacce ke bayyana "dandazon mata cike da dakinta" ta bada labari a sabon bidiyo da tayi.
Masu zafi
Samu kari