Latest
Abubakar Malami, a sakon murnar zuwan babbar Sallah, ya tabbatar wa yan Najeriya cewa shugaba Buhari zai kokarin dawo da zaman lafiya kafin y asauka a 2023.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce ta tsaya kan rahotannin da ta samu daga ofisoshinta na jihohi dangane da zaben fidda gwani na jam’iyyar..
Jihar Cross Rivers - Babban limamin babban masallacin Calabar, Alhaji Kabir Olowolayemo, ya ce za a iya dakile matsalar rashin tsaro da ake fama da ita a Naje.
Brinin Abuja - Kwamandan NSCDC na FCT, Peter Maigari, wanda ya fitar da wannan rahoton a ranar Juma’a, 8 ga Yuli, 2022 wata lacca mai take; 'Sabuwar Barazana.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya amince da daukar Musulmi a matsayin abokin takararsa gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023.
Jihar Legas - Sanata Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a zaben 2023 ya yanke shawarar akan wanda zai zaba a matsayin abokin takarars
A jiya an ga Barr Solomon Dalung wanda tsohon Minista ne a Najeriya a gidan Rabiu Musa Kwankwaso ya je gaisuwar sallah a Kano, an ga jagoran na APC da jar hula.
Kafin yanzu, maza ne aka fi sani da da dabi'ar ba wa matansu, 'yan matansu da wadanda zasu aura kyautar motoci a matsayin kafinn wasu mataa su canza salon.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar ya tattakawa a kasa daga filin sallar Idi a Daura jihar Katsina zuwa gidansa domin taya jama'a murnar sallah.
Masu zafi
Samu kari