Latest
Tsohon mai neman takarar shugabancin kasa na jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi Oguntayinbo, ya zama ɗan takarar gwamna na jam'iyyar a Jihar Ogun. Daily Trust ta gan
Gwamnatin Jihar Plateau ta janye lasisin dukkan makarantun Nursery, Frimare da Sakandare masu zaman kansu a Jihar, Daily Trust ta rahoto. Kwamishinan Ilimi na J
Wani saurayi bakin fata ya hadu da budurwa a zahiri bayan sun shafe tsawon shekaru biyu suna soyewa a soshiyal midiya ba tare da sun yi idanu hudu da juna ba.
Sarauniya Omobolanle ta dawo gida daga kasa mai tsarki inda ta sauke farali kawai sai ta tarar da wani tsadadden kyauta yana jiranta daga wani bawan Allah.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da babban malamin mabiya addinin kirista a yankin Ufuma, karamar hukumar Orumba ta arewa a jihar Anambra ran Alhamis.
Abuja - Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta sanar da nadin gwamnan jihar Filato, Simon Lalong a matsayin darakta-janar na yakin neman zaben shugaban.
Kyaftin din kungiyar wasan kwallon kafa ta Najeriya ta Super Eagles, Ahmed Musa, yana son taimakawa tsohon zakaran wasannin Olympic, Bassey Etim wanda aka gani.
Tsohon shugaban jamiyyar APC mai mulkin kasa, Adams Oshiomhole, ya sha alwashin ba zai daga wa magoya bayan dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi
Jihar Borno - Dan takarar gwamna a jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Borno, Alhaji Mohammed Jajari, ya soki gwamnatin jihar Borno a karkashin Gwamna Babagana Umar.
Masu zafi
Samu kari