Latest
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce har yanzu Najeriya bata kai matsayin da ya kamata a ce ta kai ba. A cewar Obasanjo, duk wanda ya ce abubuwa sun
Jihar Kaduna - Jam’iyyar Labour Party (LP) reshen jihar Kaduna ta gudanar da zaben fidda gwani inda tsohon shugaban kungiyar Kudancin Kaduna ta kasa (SOKAPU)
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ta ce kawo yanzu jihohi 5 cikin 31 na Najeriya ba su kafa dokar da kira dokar kare hakkin yara ba.
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan ganin hotunan yadda wata matashiya ta sauya gaba daya bayan ta yi aure. Matar ta kara haske da kyau kamar ba ita ba.
Malamin Addini Ya Ki Karbar Kyautan Zunzurutun Kudi Da Gwamnan APC Ya Masa, Ya Ce Ya Tafi Ya Biya Albashin Ma'aikata Da Kudin. Wani abu mai kama da dirama ya fa
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya gargaɗi yan Najeriya cewa su natsu su zaɓi nagartattun shugabanni a 2023 idan ba haka ba Najeriya zata iya rushewa.
Wani dan Najeriya mazaunin Ingila ya je shafin soshiyal midiya don nuna wani bidiyonsa yana tafiya shi kadai a titi. Ya ce Turawa sun gudu saboda zafin rana.
Za ayi shari’a da Jami’an da aka ba cin hanci domin yafewa tsofaffin barayi. Ana zargin da za a kai sunayen wajen shugaban kasa ne wasu suka yi wata cuwa-cuwa.
Wani matashi 'dan Najeriya mai amfani da suna @mayorkunstudio a TikTok ya bayyana bidiyon kyakyawar budurwa baturiya da ta kai masa ziyara har gida Najeriya.
Masu zafi
Samu kari