Latest
'Yan ta'adda masu yawa sun sheke lahira a karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina a ranar Laraba yayin da tawagar 'yan sanda suka far musu inda suka ci karo.
Yayin da ake ta jiran shekarar 2023 don kada kuri'u da zaben shugaban kasa, an yi wani bincike dake nuna akwai yiwuwar Peter Obi ya lashe zaben mai zuwa...
Najeriya na cikin kasashen da aka gayyata su halarci jana’izar Elizabeth II. Farfesa Osinbajo zai halarci bikin birne Sarauniyar Ingila a madadin ‘Yan Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya shawarci yan Najeriya da su zabi wadanda suka yi kokarin kawo karshen matsalolinsu amma basu magance masu su ba.
Daga karshe, za'a yi Sarauniya Elizabeth II ranar Litinin 19 ga watan Satumba, 2022 a kasar Ingila. Kamfanin yada labaran kasar Birtaniya, BBC, ya ruwaito cewa.
Yarima William wanda aka nada a matsayin mai jiran gadon sarautar Ingila ya gaji katafaren gidan daga mahaifinsa wanda ya hau mulkin bayan mutuwar sarauniya.
Wani rahoto da muka smau daga ƙasar Ukraniya na nuni da cewa shugaban ƙasa Zelensky ya yi haɗarin mota a birnin Kyiv amma likitoci sun ce bai ji raunuka ba
Malamin addini kuma shugaban kungiyar YPN, Fasto John Desmond, ya nuna goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
A kalla 'yan kasuwa 1,868 daga yankunan kasuwanci 10 na jihar Sokoto a ranar Laraba suka bar jam'iyyar APC tare da komawa PDP saboda salon mulkin Tambuwal.
Masu zafi
Samu kari