Latest
Rahoton ya nuna cewa Elon Muska yana da tarin dukiya da ta kai $198 biliyan. Duk da kuwa wannan yawan dukiyar, Musk bai zo ko kusa da basarake Mansa Musa ba.
Mataimakiyar kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC, Hannatu Musawa, ta yi hasashen cewa Peter Obi na iya lashe zabe a Benue, Taraba, Plateau.
Gwamnan Ribas Nyesom Wike da wasu manyan PDP ba su goyon bayan Iyorchia Ayu. A nan mun kawo Gwamnonin PDP da suke goyon bayan Atiku Abubakar da Iyorchia Ayu
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara tace an tabbatar da mutuwar mutum daya yayin da wasu 18 suka jigata sakamakon arangama tsakanin kungiyoyin matasa 2 a jihar.
Gwamnatin Jihar Ebonyi ta dakatar da Mai martaba Sarkin Isinkwo a jiya. An ji wannan labari ne a wata sanarwa da ta fito daga ofishin Sakataren gwamnatin jiha.
A Bayelsa, Gwamna ya kira taron gaggawa, ana neman yadda za ayi maganin musibar ambaliya. Mai girma gwamnan ya kira taron majalisar tsaro domin a duba lamarin.
Kungiyar ASUU ta bayyana asalin abin da ya yi sanadiyyar dakatar da yajin-aikin wata 8. An ji cewa hukuncin kotu ne ya tursasawa malamai komawa bakin aiki.
Jam'iyyar APC mai mulkin jihar Osun ta yi nasarar lashee baki daya zaben kananan hukumomin jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar 15 ga watan Oktoba, 2022.
‘Dan kwallon kungiyar Manchester United, Mason Greenwood zai bayyana a gaban kuliya. Shi ma Paulo Nasser ya yi karar Barcelona da Santos a kan cinikin Neymar Jr
Masu zafi
Samu kari