Latest
Gwamnan jihar Lagas, Babajide Sanwo-Olu wanda ya kasance dan kirista ya burge yan Najeriya da dama yayin da aka gano shi yana karanta Fatiha a wani bidiyo.
Gwamnatin tarayya ta sanar da majalisar tarayya cewa tana fatan kammala ayyukan layin dogo da ake yi da basussukan da zata karbo daga China,Fotugal da Turkiyya.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce jam'iyyar LP ba barazana bace a wurin APC inda yace bai ma san sunan ainihin dan takarar gwamna na LP a jiharsa ba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tuna da wadanda ambaliyar ruwa ta rutsa dasu, ya cire ton 12,000 na hatsi ya ce a rabawa irin wadannan mutane a fadin Najeriya
An kama wasu miyagun mutane dauke da makamai a Abuja a wurin hakar ma'adinai. An kama su dauke da muggan makamai da sauran kayayyakin aikata laifuka daban-daban
Mataimakin direkta na kungiyoyin tallafi na kwamitin kamfen din yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC a Arewa maso Gabas, Cif Sunny Sylvester Monieda
Wasu bayin Allah su biyu sun mutu yayin da wani abun fashewa da aka binne a karkashin kasa ya fashe ya kuma tashi da su a Karamar Hukumar Chikun, jihar Kaduna.
Buba Marwa yace manyan dillalan miyagun kwayoyi suna halaka jami’an hukumar a cikin matakin da suka dauka kan sabunta yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi.
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da haramta zirga-zirga da shanu daga wasu jihohi zuwa jihar da kiwon dare saboda dakile rikici tsakanin manoma da makiyaya a jih
Masu zafi
Samu kari