Latest
Wani bidiyo ya nuna lokacin da dan takarar shugaban kasa na APC, da na PDP suka gana a Abuja. Sun gamu ne a wani filin jirgin sama yayin da kowa ke kan kamfen.
Jigon jam'iyyar PDP ya bayyana cewa, sam Atiku ba barawo bane, ya kuma ya harkar da bata dace ba. Ya kawo hujja, inda yace ana zargin Tinubu da safarar kwaya.
Tsohon gwamnan jihar Enugu kuma sanata mai wakiltar gabashin jihar, Sanata Chimaroke Nnamani, yace Bola Tinubu ya yi abin a yaba a ɓangaren shari'a a Legas.
A karshen makon nan muka samu rahoto Hukumar NRC mai kula da harkokin jirgin kasa a Najeriya yace babu maganar dawowa aiki a ranar 24 ga watan Nuwamba 2022.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, yace tafiyar Peter Obi a Najeriya babbar barazana ce ga nasarar jam'iyyar PDP amma bai shafi jam'iyyarsa ta APGA ba.
Kotu ta yanke sabon hukunci kan zaben fidda gwanin dan takaran gwamnan jam'iyyar APC a jihar Akwa Ibom bayan watanni ana fafatawa tsakanin 'yayan jam'iyyar.
Mai magana da yawun jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Major Agbo, yace rahoton dake yawo cewa Kwankwaso na shirin janye wa Atiku Abubakar ba gaskiya bane .
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya bayyana matsayarsa game da duba lafiya a kasar waje.Tsohon gwamnan Kano ya ce ba zai ke tafiya kasar waje ba.
Mai bai wa gwamnan jihar Kwara shawara kan harkokin wasanni da ci gaban matasa, Ibrahim Attahiru, ya yi murabus daga kan mukaminsa kan wasu dalilai da kansa.
Masu zafi
Samu kari