Latest
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar, zai isar da kamfen dinsa jihar Gombe a gobe Litinin.
Gwamnan jigar Benuwai, Samuel Ortom, ya ce matukar ana son adalci to bayan mulkin shugaban ƙasa Buhari na tsawon shekara Takwas, kudu ne zasu karba a 2023.
Fitacciyar ƙungiyar da ta yi fafutukar ganin Jonathan ya nemi komawa fadar shugaban kasa a inuwa APC, ta ayyana cikakken goyon bayanta ga Bola Tinubu a 2023.
Matasa a jihar Katsina sun yi alkawarin kuri'u miliyan daya ga jam'iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a babban zaben 2023.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi ya yi alkawarin bunkasa harkar noma a arewa domin fitar da mutanen yankin a talauci.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin Arzikin kasa ta’annati,tace zata bada kashi 5 na kudin da aka boye ga duk wanda ya fallasa inda aka boye su.
Rahotanni sun nuna cewa manyan jiga-jigan PDP da suka hada da Bode George, Duke, Mimiko da sauransu sun shiga wata ganawa da gwamnonin PDP biyar a jihar Legas.
Rudunar sojin kasan Najeriya sun yi nasarar damke wasu jami’an CJTF dake kai wa Boko Haram bayanan sirri da kayan aiki a jihar Borno dake arewa maso gabas.
A wani yanayi mai ban mamaki, an dawo da asusun toshon shugaban kasar Amurka Donald Trump na Twitter. A baya an dakatar dashi saboda rikici da ake dashi ne.
Masu zafi
Samu kari