Latest
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta isa babbar kotun tarayya tare da dakataccen Akanta Janar na tarayya. A watan Mayu ne aka damke Idris a Kano.
Allah ya yiwa tsohon karamin ministan wutar lantarki da karafa, Cif Oyekunle Oluwasanmi, rasuwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Yuli. Ya rasu yana da shekaru 85.
Gwamnatin Jihar Kano ta bada tallafin karatu na Naira miliyan 3 ga wani dan jihar, Suyudi Sani, saboda bajinta da ya nuna a jarrabawar shiga makarantun gaba da
Abuja - Ciyaman din hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), Bukhari Bello, ya yi kira da a nada sabon shugaban FRSC daga cikin jami’an hukumar maimakon dauko.
Jihar Neja - Asirin wani matashi mai shekaru 21 ya tonu yayin da aka kama shi yana lalata da wata mahaukaciya a Unguwan Gwari da ke Karamar Hukumar Suleja, Jiha
Watanni bayan faruwar lamarin har yanzun mahaifiyar Deborah Samuel na fama da ciwo a ranta, ta ce ba zata taɓa mancewa da ranar da aka kashe ɗiyarta a Sakoto.
Laura Nuttall, mai shekaru 22 ta kammala digiri a fannin siyasa, falsafa, da tattalin arziki ba tare da wata matsala ba ko tasgaron maki da kokarin karatu ba.
Wani dan Najeriya mazaunin birnin tarayya Abuja, Wushishi Habibu, ya yi ikirarin cewa ya ga sunan 'Allah' a rubuce a jikin nama da ya siya a wurin cin abinci a
An zabi wata mace, Droupadi Murmu, daga kabila mara rinjaye a matsayin shugaban kasar Indiya a ranar Alhamis bayan samun goyon bayan jam'iyya mai mulki, hakan
Masu zafi
Samu kari