Latest
Wata mata ‘yar Najeriya ta dinka tsuleliyar riga da ledojin fiyo wota tare da hada da haka mai matukar kayatarwa wacce ta hada. Matar tela ce kwararriya sosai.
Wata matashiya yar Najeriya ta shiga tashin hankali bayan mahaifiyarta ta bincika wayarta sannan ta gano hirarta da saurayinta kuma ta karanta shi a bidiyo.
Wata budurwa ta bayyana bidiyon matashin da ta tasa a wurin wani biki yana neman izinin aurenta bayan shafe shekaru uku suna soyayya. Oyinda tace ta amince.
Babban limamin Kano, Farfesa Sani Zahradeen ya ce yana shirin tada sallar Juma'a bayan ya gama karanta Khuduba sai kawai ya ji karar fashewar bam da harbi.
Wani dalibin makaranta ya zama miloniya a gindin sana'ar gasa burodi kuma yanzu ya fara shawarar ko ya share karatun jami'a kawai ya cigaba da harkarsa na burod
Yayin da harkokin kamfe ke cigaba da kankama, mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, zai ziyarci jihar Anambra ranar Alhamis.
Za a ji kwamitin yakin neman zaben APC ya yi karin haske kan abin da ya faru a wajen yawon kamfe a Neja domin Bola Tinubu ya bar wajen kamfe kafin a tashi taro.
Wata kotun tarayya dake zama a Miller Road a jihar Kano ta yankewa wata budurwa mai suna Aisha hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda halaka makwabciyartaa.
Bidiyon karamar yarinya zaune a cikin kaji masu yawan gaske a gonar iyayenta ya haifar da martani yayin da mutane ke mamakin yadda aka yi ko kadan bata tsoro.
Masu zafi
Samu kari