Latest
Jiya Juma'a bankin CBN ya fitar da wata doka da ta hana cire sabbon kudade akan kanta sai dai a iya injinan cirar kudi na ATM ko POS, dan Sabbin kudin su zagaya
Wata budurwa ta bayyana a bidiyo Tana rusar kuka tare da bayyana takardar da tayi gwajin Ciki. Tace bata san yadda za ta Sanarwa mahaifiyarta wannan zancen ba.
Wani yaro dan shekara 6 ya bindige wata malamar makaranta yar shekara 30 a Richneck Elementary da ke jihar Virginia a Amurka kamar yadda yan sanda suka tabbatar
Mai neman zama gwamnan Katsina a inuwar APC mai mulki ya karkare yakin neman zabensa a shiyyar Katsina ta tsakiya, ya karbi daruruwan masu sauya sheka daga PDP.
Wale Adeniran, jagora kuma ciyaman na kungiyar masu son kafa kasar yarbawa ta Ilana Omo Oodua Worldwide ya yi murabus daga kujerarsa don bada daman yin bincike.
Wasu shawarwari ne guda bakwai da masana lafiya suka bayar ga al'umma musamman ma a lokacin sanyi da mutne ke kakarin dumama jikins su dan gudun illah a jikinsu
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Alhaji Bola Ahmed Tinubu yasha alwashin taimakawa matasa masu yin sabgar kirifto muddin yakai ga gaci a zaben 2023
Jam'iyyar Labour ta bakin kakakin kungiyar kamfen din Obi-Datti ta ce dan takarar shugaban kasarta ya dogara ne da goyon baya daga talakawa don nasara a 2023.
Yayin da ya rage kwanaki a fafata babban zaben wannan shekara da muke ciki, wasu mutane d'auke da bindigu sun yi ajalin shugaban YPP na wata gunduma a Imo.
Masu zafi
Samu kari