Latest
Wani sabon salo da wata kyakkyawar Amarya ta bullo da shi ranar shagalin daura mata aure ya ja hankalin mutane da dama a kafafen sada zumunta na zamani TikTok.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar NNPP mai kayan dadi, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace da zaran ya hau mulki zai dauke yara daga Titunan Nigeria
Yaron shugaban Hukumar DSS ya fadi dalilin rigimar mahaifiyarsa da Abba Gida Gida, ya ce gaskiyar abin da ya faru shi ne, ‘Dan takaran NNPP ne ya zagi matar DG.
Atiku Abubakar ya zauna da Manoman Arewa, ya shawo kan su, za su zabi Jam’iyyar PDP. Tsohuwar hadimar Goodluck Jonathan, Baraka Sani ta tara manoma a Kano.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce 'yan kasa da kuma shi kansa sun sha wahala don haka akwai bukatar kowa ya rike kasar yadda ba za ta wargaje ba.
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta bayyana cewa, ana ta shirin yadda za a ga an bata sunan sunan shugaban hukumar yayin da take ci gaba da aikin wanzar da lafiya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Lawal Sani Stores a matsayin mamba a kwamitin hukumar tattara haraji na kasa, FIRS, don maye gurbin Ado Danjuma da ya bar wurin
Ibiyeomie ya haramtawa ma'aurata kwanciyar aure na tsawon kwanaki 21 yayin da cocin ya fara azumi da addu'a kuma yan Najeriya da dama basu ji dadin haka ba.
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki wasu yankunan karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna inda suka halaka Jami’an tsaro masu tarin yawa farmakin.
Masu zafi
Samu kari