Latest
Bankin CBN ya kara wa’adin kashe tsofaffin N200, N500 da N1000. Gwamnan Babban bankin Najeriya na CBN ya sanar da tsawaita wa’adin amfani da tsofaffin kudi yau
Jam'iyyu siyasa 40 a Najeriya waɗanda INEC ta soke rijistarsu ta hannu gamayyar jam'iyyu watau CUPP sun ce Atiku da gwamna Okowa ne suka dace da ƙasar nan.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), ya bukaci masu zabe da su bashi dama ya kafa sabuwar Najeriya inda mutane za su sha dadi.
Wasu yan bindiga sun farmaki ofishin Benjamin Kalu, mai magana da yawun majalisar wakilai a mazabarsa inda aka tsinci harsasai fiye da 100 bayan afkuwar abun.
Yayinda ake sauran kwanaki 10 kacal da ranar 31 ga Junairu 2023, har yanzu yan Najeriya da dama na korafi kan daina amfani da tsaffin takardun kudi na Naira.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya amincewa wakilai 400 waɗanda zasu shiga lungu da sako na jihar Kogi su musanya wa mutane kuɗinsu da sababbi kafin cikar wa'adi.
Babban bankin tarayya, shiyar jihar Katsina ta fitarwa da bankuna sabbin takardun Naira N120 million don baiw amutane damar canza kudadensu kafin wa'adin ya kar
An gano hoton gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, a gaban gawar 'dansa yana yi masa addu’a kafin kais hi gidansa na gaskiya bayan Allah ya amshi ransa.
Hon Francis Nwifuru, dan takarar Gwamnan Jihar Ebonyi a jam'iyyar APC a Jihar Ebonyi ya shawarci kabilar Ezza su jefa masa kuri'a idan ba haka za su yi nadama
Masu zafi
Samu kari