Latest
Wani dan Najeriya ya shiga mamaki yayin da banki ya kwashi kudade 'yan N5 ya ba shi a lokacin da ya je neman a bashi sabbin kudade a banki. Jama'a sun magantu.
Wasu mahara sun bude wa motar DPO na caji Ofis din yan sanda, Naka a ƙaramar hukumar Gwer ta yamma, jihar Benuwai wuta kuma hakan ya yi ajalinsa ranar Talata.
Za a ji babban ‘Dan takaran kujerar shugabancin Najeriya a 2023, Atiku Abubakar ya ce jam’iyyar PDP za ta doke Bola Tinubu domin mutane sun gaji da mulkin APC.
Rahotanni da suke fitowa a yanzu sun bayyana cewa mai martaba sarkin Dutse, a Jihar Jigawa, Muhammadu Sanusi ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafia
Wani mutumi ya kera hadadden gado ta hanyar amfani da bulo da siminti maimakon katakai da aka saba amfani da shi. Hotunan sun sa mutane yamutsa gashin baki.
Marigayi Sarkin Dutse, Alhaji Nuhu Muhammad Sunusi ya karba bakuncin Tinubu a fadarsa a makon da ya gabata. Ya rokesa da ya kawo karshen matsalar ruwan Dutse.
Wani lamari mai daure kai ya faru a garin Onitsha da ke jihar Anambra inda aka gano gawar wata budurwa mai suna Chisom a dakinta dake Otel inda take zaman kanta
Jami'an tsaro sun kama wani tsohon mai laifi dauke da bindigu da layyu da guru a wurin taron yakin neman zaben jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Kwara
Jigon APC kuma na hannun daman Tinubu ya ce, akwai mugun nufi game da sauya fasalin Naira da aka yi a kwanan nan. Ya ce duk sharrin gwamnan CBN ne ba komai ba.
Masu zafi
Samu kari