Latest
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai, tare da jami'an sa kai CJTF sun samu nasarar damke masu kaiwa yan ta'addan ISWAP kayayyaki a Borno.
Oladotun Ogunsanya ya bada labarin cewa ‘Yan damfara sun yaudari kakarsa, sun sace mata kudi. Da yake magana, Ogunsanya ya ce ‘Yan Yahoo sun sulale N800, 000.
Wasu yan ta'adda da ake kyautata zaton yan kungiyar ISWAP ne sun kutsa wani gari mai suna Gur da ke karamar hukumar Biu inda suka sace magunguna masu yawa.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata kyakkyawar budurwa yar arewa ta sha yayyafin kudi daga wajen mijinta yayin da take jawabi.
Jirgin yakin neman zaben kujerar shugaban kasan jam'iyyar adawa ta PDP ta shiga cibiyar daular Islamiyya a yau Talata, 31 ga watan Juaniru, 2023 don kamfe.
Babban bankin Najeriya reshen jihar Bauchi ya bayyana cewa a ko wace rana kowane reshen banki yana karban N30m domin saukaka wa jama'a su cire sabbin kuɗi.
Kwanaki kasa da 30 gabanin zaben 25 ga watan Fabrairu, jam'iyyar APC ta rasa ɗaya daga cikin manyan kusoshinta a jihar Ondo, ya koma Labour Party ta Peter Obi.
Wani 'dan Najerya ya baiwa jama'a mamaki bayan bayyana da yayi a wurin wani biki da akwatin kudi inda ya dinga watsa bandiran sabbin takardun Naira da ke wuya.
A cewar majalisar dinkin duniya, 2023 ce shekarar da tattalin arzikin Najeriya zai habaka yadda ba a tsammani. Majalisar ta bayyana yadda hakan zai faru duka.
Masu zafi
Samu kari