Latest
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya naɗa manyan Sakatarori 12 a gwamnatin Kano yayin da ya rage watanni ya bar mulki bayan zaben watan Maris.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta karyata cewa dan takarar ta na shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya watsa sabbin kudi ga magoya bayansa.
Sanatan APC, Uzor Orji Kalu, ya bayyana cewa ƴan Najeriya basu shirya samun shugaban ƙasa Inyamuri ba. Ya faɗi abinda yankin ya rasa domin mulkar ƙasar nan.
Mai neman kujerar shugaban ƙasa karkashin inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce gwamna Nyesom Wike ba zai iya jan ragamar Tinubu ya samu nasara a Ribas ba.
Yan kwanaki kafin zabe, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) a ranar Laraba, 22 ga watan Fabrairu.
Labarin da muke samu mara dadi ya bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka kai hari kan gidan talabijin da rediyo a jihar Ribas da ke Kudancin Najeriya.
Za a ci gaba da zaman shari'a a kotun koli tsakanin gwamnonin da suka fusata game da wa'adin daina kashe tsoffin kudi da kuma gwamnatin tarayya, musannan CBN.
Dan majalisar wakilai mai wakiltan mazabar Babura/Garki a jihar Jigawa, Hon. Musa Muhammed Adamu Fagengawo da hadimin Gwamna Badaru sun fice daga APC zuwa PDP.
Wata yar Najeriya ta bada labarin yadda ta hadu da wani mai gyaran takalmi da ya fada mata cewa ya yi tafiya na fiye da awa 3 ba kwastoma kuma bai ci abinci ba.
Masu zafi
Samu kari