Latest
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, Abdullahi Adamu na APC, Gwamna Obaseki da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan sun rasa rumfar zabensu a babban zabe.
Asiwaju Bola Ahmaed Tinubu ya hau turbar nasara inda ya lallasa dukkan abokan hamayyarsa a zaben kananan hukumomi 16 ma jihar Ekiti da hukumar INEC ta sanar.
Alh. Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, ya lallasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na APC a akwatin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal a Sokoto.
Yau ne! Ranar zaben shugaban kasar Najeriya ta zo kuma za'a fafata tsakanin yan takara da jam'iyyunsu guda 18. Manyan sun hada da Tinubu, Atiku, Kwankwaso, Obi.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Goodluck Jonathan ya siffanta masu siyan kuri'u da 'yan fashi a kasar nan. Shugaban ya bayyana dalilinsa na fadin haka jiya.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyar All Progressives Congress, Bola Tinubu ya lashe sakamakon zabe a kananan hukumomi 3 na jihar Ondo da aka sanar zuwa yanzu.
Asiwaju Bola Ahmaed Tinubu ya hau turbar nasara inda ya lallasa dukkan abokan hamayyarsa a zaben kananan hukumomi 15 da hukumar INEC ta sanar kawo yanzun nan.
A Lokacin da Ake Amsar Samakamon Zabukan Jihar Kogi a Zaɓukan 2023: INEC Ka iya Soke Zaɓukan Jihar Kogi Saboda Barazanar Tsaron Da Aka Fuskanta Yayin Zaben
Ana ta yaɗa labarai a soshiyal miduya cewa INEC ta tsawaita lokacin a zabe a wasu jihohi 16 amma labarin ba gaskiya bane, hukumar ta fito ta yi karin haske.
Masu zafi
Samu kari