Latest
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kaaa, Bola Tinubu ya ci gaba da jan zarensa a jihar Ekiti har ya lashe kananan hukumomi 10 kawo yanzu.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya ce jam'iyyarsu ta PDP za ta karbi sakamakon zaben da aka yi a ranar Asabar 25 ga watan Fabrairu da tsarkakkiyar zuciya.
Duk da Atiku yana takara, Peter Obi ya tike Jam’iyyar PDP da Kasa a Kauyen Adamawa. Labour Party ta samu gagarumar nasara kan jam’iyyar PDP a mazabar Muchalla.
Wata baiwar Allah mai ɗauke da juna biyu, Shamsiyya Ibrahim, ta yanke jiki ta fadi a layin zabe a Tsafe, Allah ya mata cikawa yayin da aka kaita Asibitin garin.
Za a ji labari cewa Jam’iyyar LP ta doke Asiwaju Bola Tinubu da Atiku Abubakar a rumfunan zabe har 10. Sakamakon da ake samu ya nuna LP tayi kokari a Legas.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar PDP laima, Atiku Abubakar, ya nuna wa Bola Tinubu Allah da girma yake, ya lallasa shi a gidan gwamnatin Malam El-Rufai.
Dino Melaye, mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben takarar shugaban kasa na Atiku-Okowa ya ba wa marada kunya ya kawo wa maigidansa ,Atiku, akwatinsa.
Wasu 'yan daba sun kone dukkan kuri'un da aka kada a wata rumfa ta jihar Edo. Rahoto ya ce an zabi Peter Obi ne, wannan yasa 'yan daba suka fusata suka kone ta.
Hukumar EFCC ta kama wani malamin jami'a mai suna Dakta Cletus Tyokyya da tsabar kudi har naira miliyan 306 a rumfar zabe da ake zargin na siyan kuri'a ne.
Masu zafi
Samu kari